
Hmm jama'a kuji wata riga mai ban takaici da dariya
nida saurayi nane muke matu qar son juna muna
soyayya kamar dagaske ashe yauadara ta
kawai yake sonyi. Mama na baxawara ce sun rabu
da mahai fina kusan shekara daya kenan da rabi.
Bata kumayi wani auren ba.
Jikin mamanA ba jikin tsufa bane da ita sam bata
da jiki in kaganta xaka ce nida ita tamkar yaya da
qanwane tana da sura maI kyau.
Wata rana muna hira dashi akofar gida sai gata
tadawo daga unguwa. Abinku da rashin sani bai
kula daBA ita shi axatonshi antyna ce
sai yaji nace masa kagaisheta mana momy nace fa
har qasa ya dur kusa yana kwasar gaisuwa.
Bayan sun gaisa ta wuce sai tunani yakama xuciyar
sa nidaI ban san meyake tunani ba.
Bayan kwana biyu bai xoba sai ana uku saiko yaxo
min da xancen wai yau ba wajena yaxo ba shi
yanxu momyna yakeso yasamu labarin xawarci
take dan haka yaji ya gani yana so ahaka ni nayi
hakuri
wayyyoooo wannan cin amana har'ina dame yay
kama?
Jama'a Menene ra'ayoyin kuh?
No comments:
Post a Comment