Ta hanyar furucine zaka iya sanar da ke cikin zuciyarka ❤❤
❤❤ Sannan kuma duk ta hanyar furucine zaka iya kwantarwa da masoyinka hankali, zaka iya ba masoyinka hakuri ta hanyar furuci a lokacin da ka bata masa ❤❤
❤❤ Ta hanyar furucine ake rubuta wasika, ta hanyar furucine ake shira tsakanin masoya. Kenan ta hanyar furuci soyayya zata kawata zukatan masoya suyi surutu ❤❤
❤❤ Zaka iya sanar da masoyinka irin matsayinsa a gareka ta hanyar furuci ❤❤
❤❤ Duk wasu kalamai da zuciyar masoyi take muradi daga wajen masoyinsa to ta hanyar furucine zasu samu ❤❤
❤❤ Ko wanne furuci akwai muhallinsa a fagen soyayya ❤❤
🌷🌷 Akwai furucin kwantar da hankali.
Akwai furucin tsuma zuciyar masoyi
Akwai nuna soyayya ga masoyi
Akwai furucin barkwanci a fagen soyayya
Akwai furucin bada hakuri a rayuwar soyayya.
Ga kadan daga cikin su 🌷🌷
❤❤ FURUCIN KWANTAR DA HANKALIN MASOYI ❤❤
❤❤ Hankalin masoyi yakan kara kawata a lokacin da masoyinsa ke furta masa irin wadannan kalaman ❤❤
❤❤ Me yasa haryanzu zuciyarka bata daina saka maka shakku a cikin soyayyar mu ba ?
Kana tunanin bana sonka ne ko kuwa kana tunanin yaudararka nake ?
Haba habibina kwantar da hankalin ka mana Sanin kankane Kaine zabina ❤❤
❤❤ Masoyiyata bani da burin da ya wuce na mallaki mace mai ilimi, mai tarbiyya mai hankali, da sanin yakamata kamar ke ❤❤
❤❤ Mai sona duban fuskarka kanhaifar da walwala da jin dadi a cikin zuciyata ❤❤
❤❤ Dare da rana zagaye duniyar masoya nake amma haryanzu banyi tozali da masoyin asali na gaskiya irinka ba ❤❤
❤❤ FURUCIN DAKE TSUMA ZUCIYAR MASOYI ❤❤
❤❤ Zuciyata na rausaya shauki da annashuwa sukan lullubeta a lokacin da naji sautin kalaman ki ❤❤
❤❤ Nadade a rayuwa ta banji wani sauti mafi dadi da girguza zuciyar sauri ba tamkar kalaman ki ❤❤
❤❤ Nakan tambayi kaina, "wai a ina so yake da zama cikin jikin Dan Adam ? Ashe so cikin jini yake zama tamkar yadda kike zaune a cikin zuciyata ❤❤
❤❤ FURUCIN DAKE NUNA SOYAYYA GA MASOYI ❤❤
❤❤ Masoyiyata kece tauraruwa mafi haske da kyalkyali a cikin zuciyata, kaunarki na kara dauwama a cikin ruhima ❤❤
❤❤ Masoyinka aduk lokacin da na kadaita ni kadai tunanin ka tare da begenka sukan ziyarci zuciyata su haifarmin da walwala tare da jin dadi sonka ❤❤
❤❤ Farahin soyayyarki na kara tashi a duk bayan dakika daya a zuciyata ina sonki ❤❤
❤❤ FURUCIN BARKWANCI ❤❤
❤❤ Jiya nayi mafarki hannunki rike da bulaka. Ni kuma ina tsallan kwado. Ashe bulalar ta so da kauna ce ❤❤
🌷🌷 Daga Dan uwanku Mudassir M, Usman (lover boy) 🌷🌷
Enter your comment...kuna kokari
ReplyDeletea gaskiya Kai ogane aiki yana kyau
ReplyDeletea gaskiya Kai ogane aiki yana kyau
ReplyDeleteGood job my man
ReplyDeleteBa laifi amma ya kamata ku kara ingantawa da sabobin kalamai fatan alkairi.
ReplyDeleteআমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
ReplyDeletesad dp
Sad status in hindi
LOVE QUOTES IN HINDI
what is love?
font copy and paste
অনলাইন কাজ
Yayi Kyau Allah Yasaka Da Alheri
ReplyDeleteHELLO VIEWERS
ReplyDeleteTESTIMONY ON HOW I GOT MY LOAN $300,000.00USD FROM A FINANCE COMPANY LAST WEEK Email for immediate response: drbenjaminfinance@gmail.com
Do you need a loan to start a business or pay your debts {Dr.Benjamin Scarlett Owen} can also help you with a legit loan offer. He Has also helped some other colleagues of mine with a loan finance. Get your Blank ATM card or CREDIT CARD deliver to your doorstep that works in all ATM machines all over the world with the help of BENJAMIN LOAN FINANCE the ATM cards can be used to withdraw at the ATM Machines or swipe, at stores and POS. they give out this cards to all interested clients worldwide, If you need a loan without cost/stress he his the right loan lender to wipe away your financial problems and crisis today. BENJAMIN LOAN FINANCE holds all of the information about how to obtain money quickly and painlessly via Email drbenjaminfinance@gmail.com
THANK YOU ALL
https://mynovels.com.ng/gidan-uncle/
ReplyDeletehttps://mynovels.com.ng/kalaman-soyayya-masu-dadi/
Gaskiya naji dadin wannan kalaman 🙏🙏
ReplyDeleteI love post that are related to Kalaman Soyayya. Ku karanta kalaman masu ratsa zuciya
ReplyDelete