KE KIKA JA (part 02) sweet love Hausa Novels By Jarma Ubandiya KNT


KE KIKA JA (part 02)


Ina zaune tsakiyar titi (EXPRESS) cikin bacin rai gashi bana iya tafiya mai nisa ba tareda na hau kekeba.... Baifi 12Minutes da lalacewan kekenaba sai naga mota a guje zata tafi hanyar safara nayiwa mai motar hannu alaman ya tsaya amma bai ganiba saboda matsiyacin gudu.... Na kara buga tsaki na watsa zagi na koma zaune ina duban agogo, ta wancan gefen kuwa king asa yanata faman kiran wayata a kashe charge ya kare... Ina tsakan duba tayan kekena sai naga anyi parking moto a gefen titi, gashi wajen ba kowa almost 10:11pm sai naga an bude kofan motar nayi leqe-leqena don na gano waye a motar amma bana gani cos akwai duhu wurin.... Can!!!!! Sai naga wata kyakkyawa, fara, doguwar yarinya ta fito daga motar, gata taci wanka iya wanka, ta sanya jeans.... Chai!!!! Idan nace zanyi maku kwatancenta hmmm.... Ba kowa bace illa 'yar alh. Jibreel shararren dan kasuwa dake unguwan state low-cost wato khadijah, ganin fitowarta yasa na mike tsaye ina kallon halittar allah (S.W.T) tace "kai malam jimana", ni kuma nayi nisa cikin kallonta, ta kara cewa "kai kurmane????" Ina!!! Jarma bayaji.... Ta matso kusa ta taba kafadana sa'innan na dawo jikina nace "barka" tace "please ina tmby.... SAFARA nake son zuwa inane hanya pls" nake cewa "mhm mhm (na gyara murya) sunana JABIR yhu can also call me JARMA" tace "am not asking 4 yhur name, SAFARA nake nema" nace "oh!! Nima can nayi muje in taka maki" ta juya tace a zuciya "gaskiya wannan gayen ba laifi" keh driver kekenafa? Hakan nace yayinda take kokarin tada mota tace "daukota ka dora kan roof din mota" haka nayi kuwa na daure abata tsaf nace muje... haba DIJE ta debi mota a tamanin ina nuna hanya har muka iso safara.......... Part 03
Ku kasance damu don samin cigaban wannan novel din dama sauran novels masu zuwa duk a shafin nan

No comments:

Post a Comment