Wannan Wata Kayataccen Novel ne gareku Masoyan Karanta Novels ku Kasance damu kullun a wannan shafin mai Albarka
.
Misalin karfe 9:25pm na dare na dawo daga majalisa na shigo gida nayi parking kekena na nufi daki da niyyar kwanciya domin a lokacin na gaji sakamakon suruttai da nayi a majalisa... Sai naji mahaifiyata tayi kirana JABIR!! JABIR!! Cikin kasala nace na'am ina zuwa.... Da naje na durkusa nace ''gani'' take cewa karfe nawa? Na dubi agogo nace karfe 9:32pm tace jeka dai ka kwanta gobe zamuyi magana... Kaci abinci kuwa? Nace yes naci saida safe na fito na nufi katifa sai naji wayata tayi Qara na kama lalabe don bana gani sosai saboda barci... Na dauki wayar ina "hello waye?" ake cewa "Kai KING ASA ke magana" nace "oh boy" "ya akayi?" yace "kazo safara kai ake jira" nan take na mike nace "SAFARA??? ME ZA'AYI?" yayi mani tsawa yana cewa "KAI JARMA HAKA KAKE KA FIYA TAMBAYA" nace "to am coming" na mike na janyo kekena sudup sudup don kada ummana taji.... ina fita naje bore-hole dake kofan gidanmu na kara wanke fuskana da kyau na debi keke da gudu yan unguwa ana 'JARMA SAI INA??' ko kallonsu banyiba........Ina tsaka da tafiya sai naji iska tayi 'shshhh' tayan baya tayi PATCH naja keken gefen titi na zauna ina buga tsaki saboda haushi..... Na gaji da typing meet Next!!! @part 2

Ku kasance damu don samin cigaban wannan novel din dama sauran novels masu zuwa duk a shafin nana
No comments:
Post a Comment