KE KIKA JA (part 03)
Muna isowa safara na fito daga motar jike da gumi saboda tsananin gudu da driver tayi, fitowana keda wuya sai na fara tunanin meya kawota safara cikin wannan dare? Nan take na bude mata kofa nace "fito waje" babu gardama ta fito tana kallona nace "keh driver meya kawoki safara cikin wannan dare? Ke 'yar party koh?? Wai badake nake magana ba????????" tsawan da nayi mata yasa ta dawo daga duniyar data wulla sannan tace "muje koh?" muje ina? Wannan itace tambayar da nayi mata yayinda na kame kuguna.... Na kara da cewa "ina magana me kike tunani?" tace "ba damuwarka bane mu karasa ciki" ta juya tana tafiya 1-by-1 na sauke kekena na gyara mata parking na shiga ciki.... Ina zuwa naga an kawata wajen da wuta masu sheki gashi kuma sauti kawai ke tashi ta ko ina, naga king asa, jamly, shapixco, tasi'u gida2, najimu no testing, abdulsalam tanga, da sauran manya abokaina a wajen duk sun dau wanka na mutunci, ganin haka yasa na boye bayan flower na kunna wayata na kira jamly nace "juyo bayanka" yana waigowa ya ganni ya sheko yace "jarma? Ya haka?" nace "taron me ake??" ya riko hannuna ba tareda yace komiba... Muna karasawa naga an hada baki ana 'HAPPY BIRTHDAY 2 YHU JARMA' na dafe kai nace "wat d hell is dis fuckin....??" kafin na karasa magana shapixco ya jani gefe yace "kai jarma hav yhu 4got? Yaune mauludinka fah.... Saboda hakane mukayi maka wani chakwakiyar" wow!!! Haka nace yayinda tafa da shapy sannan na daga kwalar rigana ina bouncing naje fili na karbi speaker domin na mika godiyata ga avokayna da suka hada BDparty din.... Gaskiya munyi chasu iya chasu sannan karfe 1:41am muka tattara za'a koma gida.... Lokacinne na kara thinking about mrs. Driver, ita kuma tana can gefe tana kallona har na gama rawa, na karasa kusa da ita........ @Part 04
No comments:
Post a Comment