YADDA ZAKA SACE ZUCIYAR BUDURWAR DA KAKE SO CIKIN KANKANIN LOKACI

Ko kasan zaka iya sace zuciyar wace kakeso batare da saninta ba?
To idan kabi Wayennan matakan zaka iya sace zuciyar duk budurwan da kake so batare da ka sha wuya ko kashe mata kudi ba. 



1.....KA rinka bata labarai masu dadi da
tsuma
zuciya musamman ma labarin daya shafi
soyayya.
2....duk lokacin da kuka hada ido ka sakar
mata
tattausan murmushi na musamman.
3...kannanta su zama abokanka
yadda zasu dami kowa da zancanka a
gidansu
.
4....ka rinka girmamaa iyayanta
.
5...ka rinka yaba mata koda batai
abin yabonba misali gaskiya kin hadu
nutsuwarki
ta
birgeni
gaskiya duk wanda ya aureki ya yi
sa ar mace ta gari
.
6...ka rinka girmamata
.
7...ka yawaita kwalliya don mata
sunfi son dan gaye.
8...ka rinka tanadar kalmomi na
musamman don ita.
9...ka zama mayan saka turare yadda koda
yaushe
zata rika son zama a kusa dakai.
10...ka guji hantararta, zaginta,
yi mata karya kula 'yan mata a gabanta da
zarar
ta
kamu da sanka zata fara yi maka wadannan
tambayoyin
[1] yan matanka nawa ?
[2] wace irin macE kake so ka aura ?
[3] ka taba soyayya ?
[4] yaushe zakai aure ?
da sauransu, da zarar ta fara yi maka
wadannan
tambayoyin to kace mata kanada wadda
kake so.
idan har kaga ta canja maka ba
yadda kuka saba ba to tabbas ta kamu da
sanka
kuma ta fara kishinka karkai wata wata ka
sameta
kace mata dama ita kake so dan uwa zaka
ga
yadda
ake
soyayya dan zata soka ta girmamaka ta
kyautata
maka
Bance kuma ai Yaudara ba: Aha
Ku dinga ziyartar mu a www.sirrinmace.com



No comments:

Post a Comment