Daga # _Rahma_Hassan_K ano
" Mun fara haduwa da saurayina. Ahmad ne a wajen walimar wata kawata, har takai sai da Ahmad ya shawo kaina har na, saurareshi.
" Mun shaku da. Ahmad sosai domin banajin, zan iya rayuwa matukar ban sameshi ba. Ahmad ya zama kamar dan gida a cikin, gidan mu.
Maman mu tana sayar da atamfofi shi kuma. Ahmad dama sana'arsa ce to ta haka mamana ta sami damar mu'amala da. Ahmad har takai sun shaku da ita.
Ni kuma ganin haka bai sa na kawo komai akaina ba, sau da dama nakanji mamana tana waya da daddare amma ban ta6a kawowa da. Ahmad take waya ba.

Ku rinka bin mu a www.sirrinmace.com
Wata rana da safe na dauki wayan mamana zan yi game, sai na ji alamar sako ya je inda aka turashi, ina dubawa sai naga, mamana ce ta rubuwa. Ahmad text tana cewa.
*
Karka damu masoyina tamkar ka zama mallakina ne, karka damu zan wayarwa da Rahma kai akan wannan lamarin.
*
Ban karasa karantawa na yanke jiki na fadi ban farka ba sai a gadon Asibiti.
*
Friends ina mafita.????
.
Source: Rahma Hassan Kano
No comments:
Post a Comment